TSARABAR MA'AURATA:

TSARABAR MA'AURATA:

WANNAN HADIN MAGANIN YANA MAGUNGUNA KAMAR HAKA:

GARGADI: banda mai ciki
☕ Ciwon sanyi (Maza & Mata ).
☕ Kaikayin gaba.
☕ Ƙanƙancewar gaba
☕ Saurin inzali.
☕ Ciwon mara.
☕ Al'ada tana wasa.
☕ Wanda ya bar ISTIMNA'I zai iya shan magani.
☕ Rashin haihuwa.

 Wannan hadin ma'aurata zasu iya Sha.

 Masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku.

 Yara daga kan shekara 7 zasu sha.

 KANKANA: kwallo daya.
 GARIN HULBA KO YA'YAN HULBA. cokali 5.
 KUSTUL HINDI cokali 2.
 RUWA ( LITA 4 ).

YADDA ZA'A HADA SHINE:

Za'a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita 4, sai a zuba sauran kayan hadin:

Za'a dafa tsawon 15 minutes sai a sauke ya huce.

Za'a sha ☕ Kofi shayi daya kowanne safe kafin cin abinci DA yamma bayan cin abinci DA 1 hour.

HADIN MAGANIN NA BIYU:

Hulba
Zuma 

Sai a tafasa hulba Ana zuba Zuma cokali 4 Ana sha safe DA yamma Kofi daya.

HADIN MAGANIN INFECTION NA TSARKI: KUMA YANA MATSI:

Zuma. Cokali 10
Hulba. Cokali 5
Bagaruwa. Cokali 5
Gishiri cokali 1.
Magarya cokali 5. KO ganyen magarya.

Za'a dafa duka tsawon 30 minutes kina zama ciki tsawon 15 minutes.

Wannan hadin yana maganin: SANYI NA MARA, MATSI, NI'IMA.

SHARE

Post a Comment

Previous Post Next Post