Maganin amosani, zubewar gashi da kuma tsirowarsa Kyauta.

Maganin amosani, zubewar gashi da kuma tsirowarsa Kyauta.

Ki samu abubuwa kamar haka:

- Albasa.

- Lemun Tsami.

- Ɗanyen kwai. 
Ki dora ruwa a tukunya sannan ki yanyanka albasar bayan kamar mintuna 20 sai ki sauke. Ki tace ruwan.

Ki fasa kwan ki matse lemun tsamin cikin kwan ki kwaɓa su hade da ruwan da kika dafa  albasar ki gauraye su sosai ki rika wanke gashin kanki da wannan ruwan kamin ki shiga wanka kina kuma shafawa kamin ki wanke zaki sha mamaki.

Kuyi Sharing Domin Wadanda basa Page ɗin nan suma su karu.

Post a Comment

Previous Post Next Post