CUTUTTUKAN BAKI

CUTUTTUKAN BAKI
Dukkan ninmu munsani Baki Wani Mihimmin Waje ne a jikin mutum da ake Gane Mutum Mai Tsabta ne Ko Qazami,

Da Yawan Mutane Na Fama da Matsalolin Baki Amma Sun Kasa Shawo Kan Su cikin sauki,  

Sai Mutum Yasayi Man Wanke Baki Mai Tsada Ya Wanke da Safe .Ya Wanke da Daddare Amma a Banza, Yayi Magani Yayi Magani Abanza bawani chanji da yagani.

To Wadan Nan Sune Kadan Daga Matsalolin da Mutane Ke Fuskan ta a bikinsu

*Warin Baki
*Fitar Jini Hakanan
*Fitar Jini lokacin Wanke Baki
*Miyun Bacci Mai Yawa
*Cin Zuma
*Kogon Haqori
*Yawan Ciwon Haqori
*Afata
*Ciwon Dasashi
*Chushewar Maqogwaro
*Wahalar Hade Miyau
*Qurajen Baki
*Tsatstsagewar Harshe
*Qurjin Makwallato
*Tsagewar La66a
*Jan Le6e (Mele)
*Tsutsar Haquri

Kashi 95% Na Wadan Nan Matsalolin Ga bin da ke Hai far da Su

1-Amosanin Baki
2-Infection Din Baki
3-Daji (Cancer) Baki
4-Rashin Tsabta
5-Matsalar Uwar Hanji
6-Ulsar Baki

MAGANIN WADAN NAN MATSALOLIN

1-Ka Sami Garin Sassaqen WURSHI
2-Garin Saiwar Sanya
3- Jar Kanwa Yar kadan
4- Gishiri Dan Kadan

Ka Diba Ka Tafasa Kana Kuskure bakin ka Da Safe Kafin Ka karya

Idan Ka Zubar da Ruwan Ka Sunkuyar da KanKa Qasa Ka Buda Bakin Ka, Za Kaga Sanyi da Amosani Wa Sauran Cututtuka na Biyo Yawu Suna Fita,

Kayi Haka  Na Mako 3
Za a Ku6uta Daga Cututtukan da a Lissafo da Ikon Allah

A turawa yan uwa su amfana

Post a Comment

Previous Post Next Post