DAGA CIKIN MAGANIN DA AKE GANI MACE ZATAYI AMFANI DA SHI, GAME DA MATAR DA BATA SAMUN CIKI.
HAKA KAWAI ALLAH YA DAKATAR DA HAIHUWAR, KO TANA SAMUN CIKIN AMMA CIKIN NA ZUBEWA, KO TANA SAMUN CIKIN SAI TA HAIFI YARON AMMA KWANA BIYU, WATA BIYU WATA DAYA SAI YA MUTU.
MENENE ABINDA YA KAMATA TAYI DON TA TAIMAKI KANTA.
SHI WANNAN MAGANIN IDAN MACE TA HADA SHI, KODA TANA HAIHUWA, KODA TANA SHAYARWA, KODA TA YAYE YARO IDAN TASHA AIKIN DA ZAIYI MATA SHINE.
ZAI WANKE MATA MAHAIFA NE GABA DAYA, KODA TANADA MATSALA NE NA CIWON SANYI.
HATTA MASU FIBROID DA MASU OVARIAN CYST.
IDAN TAYI AMFANI DASHI DA IZININ ALLAH, A KANKANIN LOKACI ZA'A IYA NEMAR CIWON A RASA.
KAMAR MISALI WANNAN DOGON BISHIYAR WANDA AKE CE MASA (MAST TREE), DOGON BISHIYAR NAN WANDA AKE SHUWAKA A GIDAJEN MUTANE.
SHI WANNAN BISHIYAR ANA GANIN CEWA, ZA'A IYA SAMUN SASSAKEN SA DA SAIWAR SA DA KUMA GANYE SA, A HADA SHI DA KUMA YAYAN ZOGALE.
IDAN MACE TA SAME SHI, DOMIN ANA NIƘA SHI ANA SAIDA GARIN SA PACKAGE PACKAGE, HARDA CAPSULE DIN SA.
IDAN YANZU BAKI DA HANYAR DA ZAKI SAMU CAPSULE DIN, KO BAKIDA KUDIN DA ZAKI SAYI CAPSULE DIN.
SAIKI SAKA A SAMO MIKI SASSAKEN FADIN SA KARYA WUCE FADIN HANNUN GUDA BIYU.
SAIWAR KAR YA WUCE TSAYIN HANNU GUDA UKU.
YAYAN ZOGALE GARIN SA KARYA WUCE COKALI SHIDA.
TAFARNUWA KARKA WUCE DUNKULE UKU.
CITTA MAI YATSU KARYA WUCE DUNKULE BIYU, SABODA BA MAMAKI TANA DA ULCER.
RUWA KARYA WUCE LITRE 3 (PURE WATER MAI 50cl GUDA 6).
DAFAWA KAR YA WUCE MINTI 30 AKAN WUTA IDAN GAS NE, IDAN KUMA WUTAN MURHU NE, KARYA WUCE MINTI 40.
IDAN YA DAFU, ANA SON MACE TA AJIYE SHI TA BARSHI TUNDA DARE HAR SAI YA KWANA.
IDAN YA KWANA, NA FARKO YA HUCE, NA BIYU KUMA MAGANIN DA AKA DAFA YA JIQA.
NA UKU, SAFIYA NAYI ZATA DAUKI MAGANIN IDAN TANA BUKATA TA SAKE DUMAMA SHI.
BAYAN TA DAUKI MAGANIN KARYA WUCE KOFI, KOFIN KUMA ADADIN SA KARYA WUCE 40cl, MA'ANA KARYA KARASA PURE WATER KENAN.
IDAN TA DUMAMA SHI, ANA BUQATAR TA DAUKI ZUMA COKALI UKU SAITA ZUBA.
DA SAFE IDAN TANA DA HALI TAYI TAWASSALI TUNDA ALLAH CIKIN ALQURANI MAI GIRMA YANA CEWA.
أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيطَانِ الرَّجِيم
وَنُنـزلُ مِنَ الْقُرْآنِ مَا هُوَ شِفَاءٌ وَرَحْمَةٌ لِلْمُؤْمِنِينَ
ALLAH YACE MUN SAUKAR DA ALQURANI DON YA ZAMTO RAHAMA DA WARAKA GA WANDA YAYI IMANI DASHI.
IDAN MACE TA KARANTA ABINDA TA IYA NA DAGA ALQURANI,
فَاقْرَءُوا مَا تَيَسَّرَ مِنَ الْقُرْآنِ
MA'ANA TANA TAWASSALI DA WANNAN QUR'ANI, YA ALLAH INA KARANTAWA NE DA NIYYAR ALLAH KASA WANNAN MAGANIN DA ZAN SHA, YA ZAMA SABABIN WARKAR DA CUTAR FIBROID, YA ZAMA SABABIN WARKAR DA CUTAR OVARIAN CYST, YA ZAMA SANADIN WARKAR DA MATSALA NA CIWON SANYIN DAYAYI KARFI A JIKIN NA CIKI BAYA ZAMA, YA ZAMA SABABIN WARAKAR CIWON DA YAKE JIKINA WANDA YAKE WAHALAR DANI.
MACE IDAN TASHA DA SAFE TAYI HAQURI KARTA CI ABINCI AKALLA TA SAMU MINTI 30.
SANNAN DA RANA KAFIN TACI ABINCIN RANA DA MINTI 30, TA SAKE DUMAMA SHI TA DEBI ZUMA COKALI 3 TA ZUBA.
DA DADDARE IDAN TAZO KWANCIYA, TA SAKE DUMAMA SHI TA SAKA ZUMA COKALI UKU TA SHA.
IDAN MACE TANA SHAN WANNAN, DA IZININ ALLAH DUK WANI CUTA DA YAKE CIKIN TA ZATA SAMU WARAKA DA IZININ ALLAH.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam