Nemi Dan Yar Citta da Tafarnuwa a jajjaga su , asa Ruwa ½ Lita , ana sa zuma cokali 1 idan anzo sha karamin Kofin Buzaye na Glass safe da dare kwana 7 In sha Allah Yana Maganin 1. Mura Marar Jin

Nemi Dan Yar Citta da Tafarnuwa a jajjaga su , asa Ruwa ½ Lita , ana sa zuma cokali 1 idan anzo sha karamin Kofin Buzaye na Glass safe da dare kwana 7 In sha Allah Yana Maganin 

1. Mura Marar Jin Magani 

2. Yana Maganin Sanyin da ba Chronic bane 

3. Yana Wanke Dattin Makoshi

4. Yana Gyara Kofofin Numfashin Dan Adam

5. Yana Wankin Ciki 

Allah Yasa adace, Abin Sadaka ayiwa Annabi Salati 10.

Post a Comment

Previous Post Next Post