SHI SOURSOP DAGA CIKIN ABUBUWAN DA YAKEYI.YANA TAIMAKAWA MAI MATSALAR ULCER KOWACCE IRI CE MUSAMMAN AINIYIN DAN DA KUMA GANYEN.

SHI SOURSOP DAGA CIKIN ABUBUWAN DA YAKEYI.

YANA TAIMAKAWA MAI MATSALAR ULCER KOWACCE IRI CE MUSAMMAN AINIYIN DAN DA KUMA GANYEN.
SANNAN YANA MAGANIN RUDEWAR CIKI DA KUMBURIN CIKI.

SANNAN KUMA BABBAN MAGANI DA YAKE, SHINE CIWON CANCER. 
KOWANNE IRIN NAU'I NA CANCER.

DAKUMA KOWANNE IRIN NAU'I NA KUMBURI, MUSAMMAN KUMBURIN PROSTATE. 
YANZU KA DUBA YADDA YA YAWAITA A KASAR NAN, IDAN KUMBURI NE AKA SHA YANA TAIMAKAWA DA IZININ ALLAH. 

SANNAN KUMA YANA DAIDAITA HAWAN JININ, YANA TAIMAKAWA AKAN CIWON ZUCIYA, NAU'OI DABAN DABAN NA CIWON ZUCIYA. 

YANA TAIMAKAWA AKAN BACTERIAL INFECTION.

SANNAN YA TAIMAKAWA WAJEN BANGAREN WANDA BAYA IYA BARCI (INSOMNIA).

SANNAN YANA TAIMAKAWA AKAN MATSALAR IDO.

YANA MAGANIN ABINDA YA SAHAFI KODA DA HANTA.

YANA TAIMAKAWA AKAN MATSALOLIN HUHU KO TARI MUSAMMAN IDAN ZA'A HADASHI DA ZUMA, ASHA SAFE DA RANA DA DARE.
ASTHMA, PNEUMONIA DA DAI SAURAN MATSALOLIN KUNCIN NUMFASHI.

YANA TAIMAKAWA AKAN AINIYIN STRESS, YADDA MUKE DA STRESS A RAYUWAR NAN, TO YANA TAIMAKAWA AKAI.

YANA BOOSTING DIN IMMUNE SYSTEM, GARKUWAR JIKI TAYI KARFI SOSAI.

SANNAN YANA MAGANIN NAU'OI NA ZAZZABIN DASU TYPHOID.

SANNAN KUMA YANA MAGANIN MATSALOLIN KAN FATA MUSAMMAN A HADA GANYEN SA DA MAN ZAITUN ANA SHAFAWA.

 YADDA AKE AMFANI DASHI.

ANA SHAN TEA SPOON GUDA NA GARIN GANYEN A RUWAN ZAFI.

IDAN KUMA GANYEN NE, ATAFASA A SAMU TAMBULAN DATA, SAI A SHA SAU UKU A WUNI.
A DUKAN WADANNAN CUTUTTUKA DA MUKA LISSAFO
YAYAN KUMA CINSU AKEYI IDAN SUKA NUNA, KUMA SUMA ZASU MAGANCE DUKA CUTUTTUKAN DA MUKA AMBATA.

SHI GABA DAYANSA IS A MEDICINAL PLANT, KO GANYEN KO YAYAN, KO SASSAKEN SA KO JIJIYOYIN SA DUK SUNADA AMFANI.

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
 

Post a Comment

Previous Post Next Post