Nau'ikan Abinci Da Ke Rage Sha'awa Ga Ma'aurata:

Nau'ikan Abinci Da Ke Rage Sha'awa Ga Ma'aurata:



Ba shakka akwai kyakkyawar alaka tsakanin abincin da mu ke ci da kuma lafiyarmu,hakanan lafiyarmu na da kyakkyawar alaka da yadda sha'awarmu ke motsawa kuma mu ke iya gamsar da iyalinmu.

Yana da kyau mutum ya san yadda zai tsara abincin da yake ci yau da kullum, sannan ya nacewa cin abinci mai gina jiki don samarwa da jikinsa cikakkiya lafiya da kuzari har ya iya biyan bukatar matan aurensa. Hakanan cin abinci barkatai kuma wanda ba ya kunshe da sanadarai masu gina jiki, ko kuma yana dauke da wasu sanadarai masu illa ga jiki to lalle zai haddasawa jikin illa kuma ya hanawa mai gida katabus yayin jima'i da iyali.

Mai karatu zai ga ko da yaushe mun nace da zancen abinci game da zamantakewar aure, ba wani abu yasa hakan ba sai dai saboda irin bincike da aka gudanar kuma har yanzu ake kan gudanarwa akan alakar lafiyar jikinmu da abincin da mu ke ci yau da kullum.

Tun da farko dai muna kyautata zaton mai karatu ya kwan da sanin cewa, daga abincin da mu ke ci n

Post a Comment

Previous Post Next Post