AMFANIN ZAITUL LAWZ (ALMOND OIL) A JIKIN DAN ADAM

AMFANIN ZAITUL LAWZ (ALMOND OIL) A JIKIN DAN ADAM

Zaitul Lawz (almond oil) yana da amfani mai yawa ga jikin 'Dan Adam. Yana kunshe da sinadarai masu yawan gaske wadanda suke taimaka ma jikin 'Dan Adam. amma ga wasu kadan daga ciki:-

1.Zaitul Lawz yana maganin ciwukan da suka shafi zyciyar 'Dan Adam. domin yana kunshe da Sinadarin Folic Acid da kuma Potassium wadanda suke mutukar taimaka ma Kuzarin zuciya.
2. Yana maganin hawan jinj, kuma yana zabgewa Cholesterol daga jikin mutum.

3. Mutumin da yake fama da matsalar kumburin ciki ko rashin narkewar abinci da wuri, idan yana amfani da ZAITUL LAWZ za'a dace.

4. Garkuwar jiki (AIDS, KANJAMAU

5. Idan mutum yana fama da yawan mantuwar karatu, ko kuma rikicewar tunani, idan yayi amfani da Zaitul Lawz zai samu sauki.

6. Zaitul Lauz yana maganin tattarewar fata. Idan mutum fuskarsa tana saurin yamushewa ko kuma alamomin tsufa sun fara bayyana, da zarar ka fara shafa Zaitul Lawz zaka ga chanji na mamaki. Domin kuwa shi yana maganin yankwanewar fatar jikin Dan Ad

Post a Comment

Previous Post Next Post