SHAGWABA 😩😞πŸ˜₯ A DON YA MACE 🀩

SHAGWABA 😩😞πŸ˜₯ A DON YA MACE 🀩

ONLY MTAN AURE πŸ™„

🀩LECTURE 🀩
 
  Shagwababu a bude kunne πŸ‘‚ 
Idan kune kwance xai tashi kifara kukan Shagwaba, uhmm uhmm, idan yace lafiyah kice ba kaine ba😫 xai ce me nayi xaka ciremin bargon da na rufa kuma sanyi nakeji, xai ce Ai ban cireba, kice "ai dumin jikinka ne bargon ni ba wannan ba"kawai kadawo 😫

🀩LECTURE 🀩🀩
  Kuna xaune kice "baby xan sha ice cream, idan yace ina xansamo ice cream yanxu sai ki kalleshi cikin ido kice ba gashinan ba, yace a ina? Kice a bakinka, sai kiyi masa French kiss kice "ai yawun bakinka yafi ice cream dadiπŸ˜₯

  🀩LECTURE 🀩 3
Idan kin shiga toilet kina wanka sai ki leqo kiyi qara kice "wayyooo baby... 
Xai taho yace lafiyaaaa "kice soson da xafi, xai ce toh ya Xa'ayi, kice "ka goga sabulu a hannunka kayimin dashi xaifi soson baxanji xafiba😩 

🀩 LECTURE 🀩

idan yana xaune a palour yana kallo,  seki taso daga inda kike ki fada jikinshi ki fara kuka idan ya tmbyeki,, Uhm Uhm 😭 dear ni kallo xanyi πŸ˜₯ seki yi kwanciyar ki a jikinshi langwagabe kamar jaririya,,

🀩LECTURE 🀩 

IDAN ya shirya yana xaune seki tashi ki dauko kibiya da kum(mataji) ki karasa gurinshi kina bubbuga kafa,,, Uhm Uhm ni ni ni habibi sekayi min sifa uhmm πŸ˜₯ sekije kusa dashi ki cire hularki ki danka masa mataji da kibiya a hannu idan ya kalleki seki yi kamar zakiyi kuka kice πŸ˜₯ Uhm ni kayimin pls kaji dear kuma ma wancan ranar dakaina nayi kace xakamin kayimin wayo ni yau sekayimin
Sai ancire kunya ga mai gida ake iya samun soyayyarsa ❤️ tsabar takaici wai saikaji mace tayi aure wai tana jin kunyar mijinta tanuna masa love haka ❤️ kaso 40% cikin 100% kune silar jefa mazansu bin mata 😭 yazo wajanta wai kunya takeji bata iya komaiba yafito 🀦🏻‍♂️ yafita karuwa tayimai abinda ke kike jin kunyar takwace miki shi πŸ“Œ Tom sai kun rage kunyar nan ❤️‍🩹 

🀷🏻‍♂️ abba abdullahi prince 🀴🏻

Post a Comment

Previous Post Next Post