KARFIN KWAKWALWA TA HADDA GA YARA DA MANYA to sai ayi wannn hadin:-- Zuma Mai kyau cikin gorar faro water 1 . Garin Tafarnuwa Rabin gongonin Madara.

KARFIN KWAKWALWA TA HADDA GA YARA DA MANYA to sai ayi wannn hadin:--
 Zuma Mai kyau cikin gorar faro water 1 .
   Garin Tafarnuwa Rabin gongonin Madara.

Sai azuba acikin ruwa zuman acakude su sosai.
    YADDA ZA ARINKA SHA.
YARA susha cukali 1 da safe da Rana da Dare.

Manya cukali 2 da safe da Rana da Dare.

Insha Allah yaro bazai wuce 1year ba bai haddace Al Qur'anic Kareem ba.

Indai kaifin basira ce to insha Allah anwuce wurin.

Kuma yana karawa Ma aurata Nishadi kwarai.
  Sadaukarwa ce ga Mahaifa Na.

Post a Comment

Previous Post Next Post