RUWAN SHINKAFA

RUWAN SHINKAFA

Masana kiwon lafiya sun tabbatar da cewa ruwan shinkafa tafasashshiya yana magance: 

1- Basir na ciki mai sa ƙullewa da kumburi

2- Ƙyazbi, pimples da sauran matsalolin fata ( za'a shafa bayan an wanke wajen, kuma bayan ruwan shinkafan yayi sanyi)

3- Ƙunar wuta ( za'a shafa shi da sanyinsa)

4- GASHI: tsawonsa, ƙyallinsa, kakkarye wansa etc ( za'a wanke kai dashi)

5- Amosanin kayi ( za'a wanke kai dashi)

Post a Comment

Previous Post Next Post