GA ABINDA YACEDon Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima yaranku idan za suyi Aure

GA ABINDA YACE

Don Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima yaranku idan za suyi Aure
Wlh yanzu yawanci Maza ba lafiyace da mu ba, kullum idan muka tashi da Asuba bama samun komawa barci sai 12 na dare, gaba ɗaya rana akan mu take ƙarewa, bama cin abun da zai gina mamu jiki, domin ta yadda za a yi a ƙoshi ake ba ta cin kayan gina jiki ba... Ba ma samun lokacin motsa jiki kasuwa ke cinye lokacin...

Idan lokacin Armen mu yayi wahalar ƙara nunkuwa take, ba ma samun sukuni sai bayan biki... Amma saboda rashin adalci na iyaye mata sai suje su jiƙa yarinyarsu da magunguna tazo ta addabi ɗan mutane😢... Motsi kaɗan tace ya tashi ya kashe Arna 70... Bawan Allah tun yana iya kashe Arna 70 cikin jindadi har ya dawo baya iya kashe ko guda 5, wani ma jini ke ɓalle masa😭😭.

Da yake ina da Degree a likitanci, a ƙa'idarmu ta Likitoci ko ba magani mace tafi ƙarfin namiji, ballantana an haɗata da kazar amarci, an bata ruwan magarya tayi tsarki, an bata maƙale-mata-manne mata tasha... Ba dole ɗan mutane bayan biki kaga yana ramewa sai uban ƙaton kai kamar Ƙurungu ba.

Ku rinƙa kawo mamu su yadda Allah yayi su, idan yaso ku basu Filayajin da Capinol su sha ya wadatar. Kun sani Buhari ke mulki mai samun tuwo sau uku a rana abun a taya shi murna ne, su lemu ayaba, abarba da su Cocumber ba a ta tasu. Idan ba ku dauki shawarata ba nan gaba wajen kashe Arna abun zai juye Arna su kashe musulmin Allah.
#coppied

Post a Comment

Previous Post Next Post