CINNAMON (QIRFAT KO GIRFA)Ana samunta a wajan masu kayan kamshi ko kahan shayi ko kuma islamic chemist.

CINNAMON (QIRFAT KO GIRFA)

Ana samunta a wajan masu kayan kamshi ko kahan shayi ko kuma islamic chemist. 

Ana garinsa a zuba karamin cokali a ruwan zafi asha da safe kafin aci komai, ko kuma ayi shayi ta asha da safe kafin komai.

Yana wanke dattin mara da magance matsalolin sanyi maza da mata indai Ana sha kullum sa safe kafin aci komai

.

Post a Comment

Previous Post Next Post