MAGANIN AMOSANIN BAKI

MAGANIN AMOSANIN BAKI 

Akwai abubuwa da yawa da suke haddasa amosani a baki,kadan fai daga ciki akwai abin da muke ci yau da gobe,akasari idan muka barshi a baki da wani lokaci ko aka kwanta barci ba tare da an wanke baki ba hakan akan sa dattin abinda muka ci ya zauna a cikin hakurin mu, ta yadda zai jima a jiki muddin ba'a tsaftace baki ba.

Kasan jawo warin baki,da ɗoyi yakan sauya kala an hakori da ciwo da rami da karyewa na hakori.

Wannan fa'ida da za muyi bayani akai,tana magance duk wata matsala data shafi by
1. Iklil Jabal(Rosemary)
2. Kaninfari (clove).
3. Gishiri(Salt)

Zaa nemi wadan abubuwa da muka lissafo daidai gwargwado amma gishirin ya zama ɗan kaɗan,sai a hade su a dake su,.

A rika dankwala da buruahi ko Asuwaki ana wanke baki dashi kullum, insha Allahu duk wata matsala data danganci baki da hakori zaa rabu da ita.

Wallahu aalamu.

Post a Comment

Previous Post Next Post