TSARABA TA MUSAMMAN GA MA'AURA: GIRMAN MAZAKUTA:

TSARABA TA MUSAMMAN GA MA'AURA:
 
GIRMAN MAZAKUTA:

SHARE 🔔

Asamu nikakken kanumfari ko adakasa sai ajikasa da mansa ahada da man zaitun, ashafe "gaba" dashi,idan za'a kwanta, da rana kuwa duk bayan anyi wanka sai ashafa, wannan yana sa girman Azzakari.

 KARFIN SHA'AWA:
🍂🍀🍂🍀🍂🍀🍂🍀🍀🍂🍀🍂🍀🍂🍀🍂

~ A) Ga maza. A samu Man kanumfari duk lokacin da za'ayi saduwar aure, awa daya kafin a fara a shafe gaba da shi.

~ B) Ga mata. Ajika kaninfari sai ya jiku a dunga sha. Dan yafi magunguna na mata dayewa kuma baya haifar da cuta sakamakon sauran magungunan mata.

GIRMAN MAZAKUTA:
🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

Asamu nikakken kanumfari ko adakasa sai ajikasa da mansa ahada da man zaitun, sai ajika "gaba" dashi,idan za'a kwanta,da rana kuwa duk bayan anyi
wanka sai ashafa, wannan yana sa girman Azzakari.

KARFIN MAZAKUTA:

A samu Man kanumfari duk za'a yi saduwar aure awa daya kafin a fara a shafe gaba da shi.


Post a Comment

Previous Post Next Post