🥛🥂 SUYA MILK 🥛🥂
Farko idan zakiyi soya milk kina bukatar wake suya gwangwani 5
Sugar
Gero
Kwakwa
Sugar
Milk flavor
Zaki tsince wake suya kicire Duk dattinda yake ciki ki kiwanke ki markada kokibada Aje amarkadomiki da ma kafin adawo daga markade kindora tukunya ahuta ruwan bazubawazakiyi yarda kikesoba a a gwadawa zakiyi Dan haka zaki samu robar pyanti karama ki gwada ruwa cikinta saikizuba atukunyar kirufe ana kawo markaden idan ruwan yatafasa saiki juye markaden a cikin ruwan zafin da kikadora Kuma mar Kaden basai kintaceba sai kijuya kirufe kizauna akusa saboda karyazube bayan yafaratafasowa saikikara juyawa kibarshi yayi yafasa biyu zuwa 3 saiki sauke karkirufe kibarshi abude saboda yasha Iska amman kitabbar kin ajiyeshi a gurindawani Abu bazaifadaba. Idan yahuce saikitace da dankwalin tata sai kizuba a mazubi saiki daure bakin robar da Dan kwalin tatar saboda baya bukatar zafi saiki ajeshi agurinda zairinka Shan Iska shiyasa amfiso ayishi da yamma kafin gariyawaye yadaskare saikibarshi yakwana dasafe zakiga yadaskare yazama kamar kindirmo saikisamu wani robar kisaka dankwalin tatar aciki saiki juye kikara tacewa basaikinsaka ruwaba zakiga yayi luwailuwai Babu guntsari saikisaka suga da milk flavor
Dama kindafa geronki kadan kingurza kwakwa saikizuba kijuya Hamm ba a baiwa Mai kiwa akwaidadi sosai hero badolebane Kuma yana gyara jikisosai zaki iyayinsa amatsayin sana a Dan ni shine sana a ta Kuma alhamdu lillah
Like ✔
Comment ✔
Share ✔
Edit ✖✖
Bymom zeehttps://chat.whatsapp.com/DAC78HW1A3u50YxYd0MOw5 ✍️✍️
Tags:
food