iloka

🌺 mukama sana'a mata🌺

ILOKA

INGREDIENTS:

1.Madara gwangwani condensed
2. Oil
PROCEDURE:

A zuba mai kamar gongoni daya da kadan kar yayi yawa a tukunya inyayi xafi sai a juye madara a jujjuya har sai yafara tauri yana canxa kala Zai yi ta dahuwa yana tasowa ke kuma kina juyawa don kada ya zuba  in ya fara yin brown sai a rage wuta, a cigaba da juyawa. In kina so yayi qarfi sosai kita juyawa idan yayi yadda kikeso dama kafin kifara ilokar kintanadi kula ta roba da robar kwashewa saiki shafa mai jikin kular da robar ki kwashe kisa a kula kihau murxa kina yankawa

Note. Ba'a xuba iloka cikin. Kular karfe ko kwanu don xe manne baxe fitaba sannan wasu sunasa sugar susa ruwa gaskiya ban iya wannan ba 

By admin ✍️✍️✍️✍️https://chat.whatsapp.com/DAC78HW1A3u50YxYd0MOw5

Post a Comment

Previous Post Next Post