MAI MAKON SHAN MAGANIN KARIN JIKI KO KIBA NESA TAZO KUSA.🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜

MAI MAKON SHAN MAGANIN KARIN JIKI KO KIBA NESA TAZO KUSA.

🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜
DUK MAGUNGUNAN DA AKAFI KO AKE TA ANFANI DASU DA SUNAN KA RA KIBAR JIKI BA DAN HAKAN  AKA YISU BA.

Zamani ya kawo mu ta yanda mata suka bazama shaye shayen magunguna da sunan kibar jiki, mata kan yi anfani da maganin Sha ka fashe Dan suyi kiba.
🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱🍱
Ga kadan daga cikin dubarun da ake a gida Wanda ke saurin hura mace malam kaga mace tayi tumemiya cikin kankanan lokaci.

1- Madara, Kinga milk gajiya Dora ma maigida sayen Madara kullin akalla x1 a rana kiga iKon Allah, milk Ina nufin dangogin Madara gaba daya.

2- Protein shakes, dangogin protein hajiya sai wacce ta gwada.

3- Rice, shinkafa haba malam ai shinkafa ba abun wasa bace wajen Maida uwar gida jibgegiya.

4- Nuts and nut butter.

5- Whole-grain breads.

6- Da sauran starches da ake iya samu ko Ina.

7- Protein supplements da dangogin su.

8- Kwanciyar hankali

9- Yawan con abinci lokaci zuwa lokaci ba kuma cika ci ba.

Lallai akai Anfani da wadannan dubarun za a samu biyan bukata ba saidài aljihun su Mijinki  yayi Kafe kaf ba 😜😜😜
🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛🍛
SHARE 🔔

Post a Comment

Previous Post Next Post