DON INGANTA RUWAN MANIYYI DA KWAYOYIN RUWAN MANIYYI (SPERM CELLS)**************

DON INGANTA RUWAN MANIYYI DA KWAYOYIN RUWAN MANIYYI (SPERM CELLS)
************************************************

Aduk sanda ruwan maniyyi ya fara tsinkewa wato ya zama ba yada kauri, to ya fara samun matsala kenan. Wani kuma yana sauya kalarsane daga fari ya koma yayi dufu ko dishi-dishi da sauransu.

Istimna'i (wasa da gaba har afitar da ruwan maniyyi) yana bata ruwan maniyyi, haka sanyin mara mara wato infection shima yana bata ruwan maniyyi, kuma akwai wasu kwayoyin cuta dake lahanta kwayoyin maniyyi.

Aduk sanda ruwan maniyyi ya fara lalacewa kwayoyin maniyyi wato sperm cells zasu fara samun matsala su rika raguwa, shi ake kira da low sperm count aturance.
Don haka zamu iya cewa istimna'i wato wasa da gaba har afitar da ruwan maniyyi yana janyo matsalar karancin kwayoyin maniyyi (low sperm count) yana kuma janyo sauri kawowa lokacin saduwa haka kuma yana janyo rashin kafrin maza da kankancewar gaba sauran matsaloli iri daban-daban.

Idan mutum ya taba yin istimna'i abaya koda ya dena sai ya sha maganin matsalar in ba hakaba zai iya fuskantar matsalar kankancewar gaba ko rashin haihuwa ko saurin kawowa ko rashin karfin maza da sauransu.
   
                              TAIMAKO
                              **********
Akwai wasu nau'ukan abinci da ke taimakawa wajen inganta ruwan maniyyi, kamar haka:-
1. Alayyahu
2. Kwai
3. Gyada
4. Wake
5. Karas
6. tumatur
7. tafarnuwa
8. Dabino
9. Albasa
10. Kwakwa
                              KARIN BAYANI
                              ***************
Muna bada ingantatun magungunan karfin maza da saurin kawowa da inganta ruwan maniyyi da karancin kwayoyin maniyyi wato low sperm count da maganin haihuwa na maza ko mata da sauran ingantatun magungunan da suka shafi lafiyar maza da mada da yara kanana.
Muna cikin jahar Kaduna State Nigeria. Kuma Muna aika maganin kowacce kasa afadin duniya ga wadanda suka sayi maganin.

JOIN TELEGRAM GROUP:

https://t.me/+2uNkwoySCc5kZWNk

https://t.me/sirinrikemiji

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji

Sirrin rike miji 
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirinrikemiji

Post a Comment

Previous Post Next Post