MAGANIN RIKICEWAR ALADA DA DAUKEWAR ALADA DA ZOBO.

MAGANIN RIKICEWAR ALADA DA DAUKEWAR ALADA DA ZOBO.

Zobo wanda mukasani da ake sarrafawa da kayan kamshi da irinsu citta da kaninfari asha domin samun nishadi to ba anan kadai yatsayaba zobo yana taka muhimmiyar rawa wajen inganta lafiyar dan adam misali.

Amfani da zobo yadda yadace babu shakka yana saukaka rikicewar alada sannan yana maganin daukewar alada dakuma inganta zuwan jinin aladar yadda yakamata.

Idan kina fama da rikicewar alada amfani da zobo yana taimakawa wajen daidaita aladar bugu da kari bayan maganche rikicewar aladar to amfani da zobo yana maganin ciwon mara lokachin aladar.

Yanada kyau mata su fahimchi kowace mace akwai akwai yanayin yadda alada kezomata , wasu alada kanzo kowane wata wasu kuma sukan tsallake watanni kai wasuma tana zuwa farkon wata wani lokachin tsakiyar wata wani lokachin ma karshen wata, shi jinin alada zai iya chanzawa akowane lokachinda wasu alamurran rayuwa suka chanza.

Mata dayawa sukan fuskanchi matsalar rikicewar alada lokachinda tsufa ke riskarsu maana idan suna kusa da gama jinin aladar baki daya.

Hanyarda zakibi domin gane kinada rikicewar alada ko akasin haka shine kirubuta lokachinda jinin kezomaki kowane wata sannna ki kirga kwanakin ki gani shin suna zuwa daidai ko suna sabawa?.

Idan kika tabbatar da suna sabawa abinda zakiyi shine kisamu zobonki mai kyau kidafa kisa citta da kaninfari ki kirga daga ranar da kika fara period zuwa kwana sha hudu kisha duk bayan kwana daya har ranar dazakifara wani period din saiki daina to insha Allahu duk wani matsalar period kowane iri zakiga chanji.

Do Allah duk wanda Yakaranta wannan post yayi kokarin watsama duniya Domin Alumma dayawa su amfana.

Allah yabamu dacewa Ameen daga khalifa herbal medicine and marriage counseling

Post a Comment

Previous Post Next Post