wainar semovita

*WAINAR SEMOVITA BY Gloden kitchen 👨🏾‍🍳👩🏾‍🍳🍲🍜🍝🍛🥣*

Abubuwan buqata
Garin semovita
Albasa
Yeast
Yoghurt
Ruwa
Sugar
Man gyada

Zaki zuba garin semovita naki a mazubi mai fadi da tsafta,ki markade albasa(ko ki yanka gutsi-gutsi) ki zuba akai,ki saka yeast,gishiri,yoghurt,ruwa ki juya su hade jikinsu,sai a rife na Dan wasu lokutan(2hrs) domin ya tsahi,a bude a saka sugar a juya Sai a saka mai a tanda ana zuba kullun semo ana toya wainar,idan tayi golden brown a juya dayan gefe,da hakan har a kammala.... Wannan WAINAR tana da dadi sosai kuma za a iya cin ta da kowace irin miya da ake cin WAINAR shinkafa.

Post a Comment

Previous Post Next Post