✿»»» *SIRRIN GA MATA MASU SHAYARWA* «««✿Sharadin Shine Ayi Sharing 🔔🔔🔔

✿»»» *SIRRIN GA MATA MASU SHAYARWA* «««✿

Sharadin Shine Ayi Sharing 🔔🔔🔔
□« *MUHIMMANCIN SHAYARWA* »

    yana daya Daga cikin muhimmanci na shayarwa ga ya'ya ta bangaren ( nono ) mahaifiya, kuma shi nonon mahaifiya shine yake zamo wa Yaro abincinsa, wanda yake dauke da sinadarin abubuwa kamar yanda zai zo nan gaba.

□ *MUHIMMANCIN SHAYARWA GA YARA* □

① *wannan gabar itama tana da muhimmanci a bisa Yara kamar shi nonon uwa wanda yake shine kamar tushe kasancewar shine ci gaban Yaro da kamar masu wasu cututtuka na jikinsa wanda suka sha bam-bam.*

② _Abu na biyu Daga cikin muhimmanci shayarwa shine mai sanya kuzari ga jikin Yara sabanin nonon da ake bawa Yaro yayin Wata matsala da ta shafi iyayensa kamar ( basu madara ) saboda shi nonon uwa yana taimaka wa ga jiki da kuma kashe musu kwayoyin cututtuka na jikinsu._

③ *ci gaban da Yara suke samu yayin shayar dasu nono wanda ya shan bambam da yaron da ake sanya su a kwalba to irin wadannan yaran da aka sanya su a kwalba bayan an fito dasu zaka samu kodai ka samu sun Dan samu matsala ta kwakwalwa ko dai ka gansu basu da cikakken koshin lafiya.*

       

      Amma a nan nayi amfani da Wata dama domin yin tsokaci ga iyaye Mata wadanda idan sun haihu suna shayar da ya'yansu nononsu Baya Isar da yaran.

    Ma'ana Baya gamsar da yaran Wata ma abin tausayi zaka samu nonon ta yayi kasa babu ruwa a ciki.

        To duka irin wannan Yara sukan shiga matsalolin manya-manya.  

   Wani yaron ma fa sanadiyar haka sai yarasa ransa sakamakon rashin abincinsa wato nonon mahaifiya.

  Wanda yake mai muhimmanci a gurinsa irin wannan tasa muka yi bincike a kan gano menene matsala.

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃

                     *□ NA FARKO □*

     *IDAN MACE TANA DA CIKI*

rashin cin kayan da xai Kara Mata lafiya koda ba masu tsada ba kamar su kayan marmari.

・ayaba・lemo・gwada・kankana・

② Abu na biyu shine *TALAUCHI*: 

  Rashin samun abinci mai gina jiki

Post a Comment

Previous Post Next Post