DAGA CIKIN MATSALOLI MAFI GIRMA MATSALAR WARIN BAKI
🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷
Abubuwan dake kawo matsalar warin baki wanda a likitance aka fi sani da Halitosis suna da yawa, wasu daga cikin su sun hada da
1.shan taba, shan giya, cin tafarnuwa albasa da sauransu. 🦷
2.Rashin tsaftace baki yadda ya kamata. 🦷
3.kwayoyin cuta na bacteria da ke cikin baki. 🦷
4.Cututttuka kamar diabetes , lung disease, kidney disease, cancer, liver disease, respiratory tract infections,duk suna taimakawa wajen kawo bad breath ko warin baki. 🦷
Sauran cututtukan dake taimakawa wajen kawo warin baki sun hada nasal odor,tonsil stones, yeast infections na baki, da kuma gum disease.
Bushewar baki watau dry mouth ko Xerostomia a likitance.
🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷
Magani A Likitance
1.wanke baki ta hanyan amfani da Baking powder wannan ya kashe bacteria din dake kawo warin baki. 🦷
2.Cin yayan itace dake dauke da fiber kamar apple, ayaba da mangoro. 🦷
3.shan blacktea saboda yana dauke da sinadarin polyphenols wanda yake kawar da sulfur compounds da oral bacteria. 🦷
4.Yawan tattauna chewing gum ko mints don yana taimakawa wajen hana baki bushewa (dry mouth). 🦷
4.Shan vitamins supplements ko abubuwan da ke bada vitamin c kamar yayan itatuwa. 🦷
5.Daina shan taba idan anayi. 🦷
6.Tsaftace baki a kalla sau biyu a kowacce rana.
🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷🦷
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1