https://chat.whatsapp.com/DAC78HW1A3u50YxYd0MOw5
For new members
Munriga munyi wannan baya
๐๐๐ Mukoyi Sana'a ๐๐๐
๐ญYADDA AKE TSAMI GAYE๐ญ
Ingredients
Kukar Kalba rabi
Sugar gwangwani 3
Kala
Xaki Dora sugar kan wuta a xuba ruwa kadan a barshi ya dahu
Saiki ki diba kala kizuba kadan karki sa dayawa
Xakiga yana tafasa yana yauki saiki dauko garin kuka ki tankade
Saiki sauke ruwan sugar a kasa kina xuba garin kina tukawa idan yayi kauri kamar alawar madara
Sai a samu ledar sugar a barbada garin kuka kwalba a saman ledar saiki dauko tukunyar ki juye akan ledar
Sai a barbada wani garin a sama asa muciya a fadada shi yadda kikesan kaurin shi saiki Yanka
Tags:
food