HADIN EMERGENCY NA MATAHADIN EMERGENCY NA MATA
Idan ki ka sha wannan hadin a cikin kankanin lokaci zaki ji wani dadi mai daukar hankalin namiji wajen
gamsuwa da ke sosai da sosai.
sai kin gwada da kanki kya sha mamaki.
KAYAN HADI
kanumfari
na'a na'a dakakke cokali uku (3)
minannas dakakka cikin gongonin peak (1)
ya'yan zogale dakakke cokali UKU
mazarkwaila dakakke cokali 10
sai ki dora a kan wuta, idan suka tafasa sosai sai ki sauke ki tace ki kara Dora ruwan a kan wuta.
sai ki zuba ruwan kankana Kofi biyu (2)
Ruwan Abarba Kofi 1
Ruwan lemon zaki Kofi 1
Ruwan karas Kofi daya 1
sai kizuba su Acikin magani dake kan wuta,
idan suka tafasa sai ki sauke ki zuba a mazubi ko ki sa a
firij.
Asha Rabin Kofi sau biyu safe da yamma, koda yaushe
kina iya idan ya kama. to da izinin Allah yar'uwa sai
Tags:
body care