CANJE CANJEN ZUWAN AL ADA

CANJE CANJEN  ZUWAN AL ADA 

   zuwan al ada ga macce yakanzoma kowacce macce da kalar bakon abu wata yakan zomata da fitar kurajen fusaka wanda bawani ciwo bane ko cuta ba aikine da (estrogen hormones ) keyi a daidai lokacinda take jinin haila  akwai muhiman sinadaran hormone masu taka muhimanci rawa ga ya macce yayin al ada kamar estrogen da progesterone kokuma mamary gland me kulada breast din macce amman ganin bakon abo kamar ciwon mara ganin kurajen fuska kunburin fuska bawata matsala bace 
CANJIN DA MACCE KE SAMU 
1.wata ciwon kafafu 
2.wata kurajen fuska 
3.wata ciwon mara 
4.wata zazabi da ciwon Kai 
5.wata ganin jiri 
6.wata takanga kunburin kafafu da fuska 
7.wata zataji zafi akan breast dinta 
8.watanciwon ido 
9.wata tashin zuciya da yawan ganin jiri 
da sauransu 
ganin farin ruwa bayan gama al ada ko.kafin fara Al ada wanna shi ake kirada ovulation Wanda ba ciwo bane kuma ba ruwan cutabane wanan shine 
Allah bawa mata iyayenmu lfy ameen🙏👍

Post a Comment

Previous Post Next Post