ABABENDA KE HADDASAWA MATAINFECTION WATO CIWON SANYIN

ABABENDA KE HADDASAWA MATA
INFECTION WATO CIWON SANYIN
MARA Wanda wani lokacinma yake
hana haihuwa kwata kwata kamada
xubar ruwa me karni kaikayin gaba
kurajen gaba Wanda ababe da dama
wani lokacin idan angama saduwar aure
wasu matan ka kwanta da maniyyi
bayan saduwa wanan babban hatsarine
da Kan kawo cutar sanyin Mata sanan
wanan cuta tana matukar son waje me
damshi kamar Baki farjin kokuma Al
aurarar na miji wankin farji da sabulu
abune me hatsarin gaske .
ALAMOMIN SHIGAR KWAYAR CUTAR
INFECTION
1.kaikayin gaba
2.zafi yayin saduwar aure
3.yawan ciwon Mara
4.fitar ruwa me karni
5.bushewar gaba
da sauransu
wanan suna cikin alamomin ababe da
kesa cutar sanyin Mata
ABUBUWA NDA KE HADDASA
INFECTION
1.rashin canza pants akalla sau ukku 3
a Rana
2.yawan saka hannu a farji sbd hannu
yanada million micro organism
3.yawan saka magani Dan matsi a farji
domin samun dadin Jima I
4.yawan shan maganin gargajiya domin
saka matsewar farji
5.shan maganin antibiotics bada izinin
likitaba
6.saka wando pant da damshin sanyii
Wanda be busheba
7.yawan tsarki da gurbattacin ruwa da
ruwa masu sanyii
8.yawan zama a saman simintii ko
dakali
9.saka tsumma ko ragga yayin jinin Al
Ada
10.shiyarin din wandoo pant mussaman
ga Yan makarantar kwana Mata bodin
wanan yanadaga cikin ABABENDA ke
haddasawa Mata cutar toilet infection
11.yawan kazanta a toilet da rashin
tsaftatace bandaki
wanan shine se akiyaye
shawarwarinmu
1.tsaftatace farji
2.tsaftatce bandaki
3.canza pant akalla sau 3 a Rana
4.saka always yayin Al Ada
5.barin Shan maganin Mata da sakawa
a farji
6.yin tsarki da ruwan dimi
etc

insha Allahu zamu kawo muku abubuwan da ya kamata a kula dasu domin yaɗuwar ko kuma dawowar cutar sanyi ( infection ) 

Allah yaba mata iyayenmu lfy🤲🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post