Maganin rashin haihuwa da yarda allah




MAGANIN RASHIN HAIHWA AMMA DA YARDA ALLAH
Mace ko Namiji wadanda basu samun haihuwa, ga wata Fa'ida nan mai girma ku jarraba za'a dace insha Allahu.

ABUBUWAN DA ZAA NEMA

. Garin Habbatus Sauda cokali 5..

 Garin 'Ya'yan Hulba cokali 5.

A hadasu gaba daya agauraya sannan azuba cikin Zuma kofi guda.Arika shan cokali guda safe da yamma.sannan abi bayansa da kofi guda na Nonon rakumi. Insha Allahu za'a samu haihuwa.

Idan Namiji ne, koda 'Ya'yan maniyyinsa ne suka mutu, to insha Allahu Allah zai raya su.
Idan kuma Mace ce, koda tana da wasu cututtuka acikin Mahaifarta to insha Allahu zata samu waraka, kuma zata haihu.

Idan an Gwada kuma an dace, tukwici GODIYA GA ALLAH

Post a Comment

Previous Post Next Post