YADDA Ake HADIN popcorn

YADDA AKE HADA POPCORN(GURGURU)YADDA AKE HADA POPCORN(GURGURU)


Gurguru dai kamar yadda aka sani cewar wani nauin abinci ne na kayan kwalam wanda har alummar hausawa suna cinsa. 

A dalilin haka ne a yau muka ga akwai bukatar mu kawo ma mai karatu cikakken bayani akan kasuwancinsa da kama daga yadda ake hada shi har ma da saidawa. A baya dai mun Kamar da yadda bayani ya gabatashidai gurgur nau’in abinci ne na kayan kwalam wanda ake fi yawan amafni da masara ko nau’in tsaba da sauran sinadarai wajen yinsa. Ya kasu kashi biyu wanda sune kamar haka.

 

Kashe kashensa

1. Mai madara.

2. Marara madara.

Tunda mun dan ga tsakaci kansa a nan zamu dauki mai madara ne a matsayin misali ga kuma yadda ake hada shi inda zamu fara zayyana kayan masarufin da za’a samo kanan mu tafi a cikin bayanin yadda ake hada kayan inda zamuyi na tuya misali.

Kayan da ake Hada Gurguru mai madara

1. Masara (Tiya)

2. Madara ( Tiya da rabi)

3. Flaviour Straw Berry na gari 1 1/2 zuwa 2 cokali)

4. Butter( cmas ledder 1)

5. Sugar (Rabin Tiya)

6. Man gayada


Ga video yadda zaa hada anan

Post a Comment

Previous Post Next Post