MAGANI MATSE FARJI DA MALLAKA.

MAGANI MATSE FARJI DA MALLAKA.

Baiwar Allah kinaso kikoma sabuwa koda kinyi haihuw goma idan kika bari gabanki ya zama kato kamar ramin machiji gaskiyar magana mijinki bazaiji dadin zama dake yadda yakamata kinga darajarki ta ragu awajen mai gida idan haka tafaru abinda yakamata saiki nemama kanki mafita saboda jindadinki shine kwanciyar hankali dakuma yardar mijinki saiki tashi kinemi maganin dazai shawomaki kan wannan matsalar maa wanda zaisa gabanki ya matse sai maigida yayi dakyal zaishigeki gaskiyar dadin saduwa sai mache mai gyara jikinta sosae.

Mata mata daya more espicially yanmata basisan matsiba ballantana susan lokachin yinsa dakuma yanda akeyinsa sudai kawai dalokachin bikinsu yazo sai kaga sunata saka abubuwa a farjinsu dasunan matsi kuma wani lokachin wannan shine yake jawo infection.

YAAKE MATSI

Sshidai matsi kala ukku ne kuma kowane yanada muhimmanchi a wajen mache matukar tanaso lokachin jimai rudar mijinta yana sumbatu.

(1)  Akwai matsi wanda akeyinsa don mache farjinta ya tsuke yazama amatse shi wannan matsi anayinsa ne ga wadda tarasa budurchi ko akayimata fyade ko wadda farjinta yabude sosae dalilin haihuwa.

(2) Sannan akwai matsi da akeyinsa don mache ta kara dandano wajen jimai wato saka don gamsuwar maigida yadda yakama ta yadda zaiji idan badake yasaduba to baya samun cikakkiyar gamsuwa wannan matsi idan akayishi zaiiya kasanchewa kamar mallakane ga mai gida don ko unguwa zaitafi zaiji kamar yatafi dake.

(3) Sai matsi wanda akeyi domin maganche cututtuka, kamshin gaba duk matsin da muka

Post a Comment

Previous Post Next Post