WASU DAGA AMFANIN 'YA'YAN MAGARYA DA KUMA GANYENTA

WASU DAGA AMFANIN 'YA'YAN MAGARYA DA KUMA GANYENTA

A turance ana kiranta "Ziziphus abyssinica".
 Tarihi ya nuna amfara amfani da MAGARYA da kuma ganyenta tun kafin zuwan Addinin musulunci a larabce ana kiran iccen magarya "ASSIDIR" bayan zuwan addinin musulunci malamai da masana magunguna suka bada fatawar cewa za'a iya amfani da magarya domin magance da yawa daga cikin cututukkan yau da kullum.

Haka yake wajen turawa sunyi bakin binciken su basu kididdige alfanun magarya saidai suka kawo kadan daga abinda suka sani, domin sau dayawa dama maganin da bature ke amfani dashi itacen mune wasu ma a yankunan turawan babusu mu kuma cikin tausayi na ubangiji sai yabamu amma kuma mun dakile kanmu wajen sanin alfanunsu.
Ba dogon bayani zanyi akan iccen magarya ba illa dai zan kawo wasu daga alfanunsa da kuma yadda ake sarrafata zuwa magani.

1.Ganyen magarya yana tsaftace jini domin yana dauke da sanadarin kashe kwayoyin cuta masu shiga jiki musamman mace lokacin da tagama al'ada (menstruation)

Post a Comment

Previous Post Next Post