Wasu daga cikin abubuwan da ke hana mace jin dadin mu'amalar auratayya1. Rashin son miji

Wasu daga cikin abubuwan da ke hana mace jin dadin mu'amalar auratayya

1. Rashin son miji
2. Qazantar sa
3. Rashin lafiya 
4. Childhood Trauma ( sexual molestation or rape)
5. Rashin jituwa 
6. Rashin daukan lokaci wajen wasanni
7. Rashin jin dadin yadda mijin yake 
8. Rashin amfani da lub ko nagartaccen lubricant 
9. Damuwa 
10. Qarancin sha'awa 
11. Halittar ta
12. An mata kaciyar 'ya mace
13. Ciki
14. Shayarwa/ breastfeeding  
15. Reno (stress din hidimar yaro)
16. Amfani da wasu magunguna
17. Amfani da maganin tsarin iyali
18. Mental and emotional stress
19. Rashin samun sake da nitsuwa na mazauni
20. Girma ko qanqantar gaban miji
21. Infection 
22. Rashin samu hutu. 
23. Matsalar bushewan gaba 
24. Rashin samun gamsuwa 

Wadannan abubuwa zasu iya hana mace samun gamsu da damar ma miji jin dadi yayin ma'amalar aure, wadda hakan zai iya jawo musu matsala ta zahiri ko boyayyiya.

Wasu abune da ma'aurata zasu iya zama suyi magana a tsakanin su dan samun mafita da gyara mu'amalar auratayyar su.

Post a Comment

Previous Post Next Post