IRIN MIJIN DA NAKE SO...Inah Son Mijin da zae rinqa tunatar dani Allah a duk lokacin da nashiga wani Hali!!!Inah Son Mijin da zae watsa Min ruwa idan ya tashi sallah Asuba ban tashi ba!!!Inah Son Mijin da zae Nuna Damuwarshi idan nayi masa Qarya

IRIN MIJIN DA NAKE SO...

Inah Son Mijin da zae rinqa tunatar dani Allah a duk lokacin da nashiga wani Hali!!!

Inah Son Mijin da zae watsa Min ruwa idan ya tashi sallah  Asuba ban tashi ba!!!

Inah Son Mijin da zae Nuna Damuwarshi idan nayi masa Qarya!!!

Inah Son Mijin da zae CE duk bayan Sallar Isha'i mu zauna muyi karatun Alqur'ani mai Girma!!!

Inason Mijin da zae so mu rinqa tashi cikin Dare munah sallolin Napila don Qara kusanci ga mahallincinmu !!!

Inason Mijin da zai kula min da yaranah sannan  ya sanardasu halal da haram ya hanesu da yin Qarya!!!

Inason Mijin da yaranah zasu jinjina min a matsayin Na samu musu uba Nagari!!!
Inah Son Mijin da akodayaushe kalamansa a gareni Muyi Haquri da halal in babu mu Haqura

Ubangiji Allah ka bani irinsa ya hayyu ya Qayyum ka Cika Mani mafarkina ya zama gaske Nida duk wata Yar uwa da takke son irinsa Ameen summa Amen🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

Post a Comment

Previous Post Next Post