MATSALAR INZALI /KAWOWA・✿✎... SUFFOFIN INZALI MAZA DA MATA.Message Sirrin rike miji on WhatsApp. Yana da kyau idan miji ya biya bukatarsa da matarsa to ya dakata kadan har sai bukatar matar tasa ta biya.➦ abinda yake damun mu

✿・MATSALAR INZALI /KAWOWA・✿

✎... SUFFOFIN INZALI MAZA DA MATA.
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. 

Yana da kyau idan miji ya biya bukatarsa da matarsa to ya dakata kadan har sai bukatar matar tasa ta biya.
➦ abinda yake damun mu
Domin rashin dakata mata ta biya tata bukatar na iya cutar da ita
Kuma yana iya haifar da tsana a tsakaninku amma kuma idan itace ta rigashi inzali to anso ya sauka daga kanta domin cigaba da jima'i da ita bayan tayi inzali na iya cutar da ita.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✦・・ ALAMOMIN INZALI MATA・・✦

➫ alama ta farko miji zai ga gumi ya tsatatsafo mata a goshi.

➫ miji zai ji matarsa ta makalkale shi.

➫ akwai wacce kunya take kamata bata iya hada ido da mijinta.

➫ akwai wadda gabobin suke saki gaba daya.

➫ akwai kuma wacce razana take jin tayi inzali.

➫ akwai wacce take rufe idanunta da hannayenta.

➫ akwai wacce take ture mijinta daga kanta.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

■・ ALAMOMIN INZALI releasing MAZA・■

➦ akwai wanda zai saki jikinsa kamar ya mutu.

➦ akwai wanda yake kuka.

➦ akwai wanda yake dukan shimfida da hannunsa.

➦ akwai wanda Yale rungume matarsa kamar ya tsagata.

➦ akwai wanda Yale shure-shure.

➦ akwal wanda. Yake rintse idanusa ya cinje fatar bakinsa.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
  ☻ SUFFOFIN KWANCIYAR JIMA'I ☻

Message Sirrin rike miji on WhatsApp.

 
 ➻ Kwanciyar gaba da gaba.

➮ Yadda ake yi wannan kwanciyar kuwa shine, 
Mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta, amma ya dan dafa gado ko shimfida da suke kai,do min ya rage nauyinsa akan mata tasa ,sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata.

Sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta sannu a hankali wanna kwanciyar na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa MA'AURATA damar yin shafe-shafe da gugar Juna.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. 

➻ Kwanciyar bangare daya

Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne 
Akwai kwanciyar bangare daya ta gaba akwai kuma ta baya
Kwanciya bangare daya ta gaba wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
➻ kwanciyar bangare daya ta baya.

Wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba• banbancin kawai shine ita wannan ta baya akeyi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
         •~✮✮ jima'i zaune ✮✮~•

Yadda akeyin wannan jima'i in shine namiji zai zauna ita Kuma matar zata zauna akan ciyoyinsa, sannan sai ta taba cinyoyinta shi ma namiji ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. Sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
   ✮✮✮•• tsukakken farji ••✮✮✮

➩ Tsukakken farji na matukar taimakawa MA'AURATA su sami dadi dandanon jima'insu sabanin wawakeken farji mai fadi.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
➧ mata a dinga gyara farji da nono domin wanna itace mace ➧
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✮✮••KARIN RUWAN MANIYYI••✮✮

➮ Yawan maniyyi sa sanya ma'aurata su sami dandanon mai gamsarwa a wurin jima'i saboda yake da mahinmanci ma'aurata su cika abinci mai gina jiki da kara lafiya ta yadda zasu samu yai wataccen ruwan maniyyi a jikinsu.

➫ wake da albasa.
•➫ naman kaji da kwai.
•➫ ayaba da lemo.
•➫ gwanda da inibi da dai sauransu.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
      ✯ ••••RASHIN GAMSUWA••• ✯

           cikakken✎ azzakari

➻ Idan azzakarin mai gida ya kasance karam
Farjin matarsa kuma ya kasance mai fadi to hakika ma'aurata ba zasu mi jin dadin dandanon jima'insu ba.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

       ✯✯✯ karfin azzakarin✯✯✯

Karfin azzakari na matukar taimakawa ma'aurata ta yadda zasu more dadin dandanon jima'insu ya kamata maigida ya rika kula da lafiyar azzakarin sa sosai

 ➦ Na kawo wanna ne domin gaba daya matsala zata zama ta wanna ne insha Allah.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✦・MAGANIN mutuwar mazakuta ・✦

Abu na'im (ra) ya fada a cikin kitabuttibi cewa annabi (saw) ya kasance yana son cinje dabino da man shanu.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
▻ MAGANIN karfin mazakuta da karfin jiki ▻

An ruwaito daga sayyida Aisha (ra) cewa ita tace annabi (saw) ya kasance yana son haisu kwarai da gaske.

➩" haisu wani abinci ne ake yi da dabino da man shanu da daskararren kindirmo wannan abinci yana kara karfi namiji.

          ✮ Karfi kuzari ✮

➫• madara tana inganta mazakuta.
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
      ♜ SAURIN KAWOWA/INZALI ♜

Ga namiji da yake saurin inzali releasing
Ya samu:
 
➧ cucumber
➧ zuma

Zaki markada cucumber ba tare da kin fere ba sai ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin farji domin yayi sanyi saboda maigida yaji dadin sha.


Post a Comment

Previous Post Next Post