Masu Matsalar Kaushi )Faso Anemi Lemon Fata 1 Safa

Masu Matsalar Kaushi )Faso 

Anemi Lemon Fata 1 

Safa 

Man Kadanya 

Yadda Za a yi 

Idan ansamu mankadanya se a yanka lemon 2, a shanye Ruwan lemon , amma matsewa Ruwan za a yi ba taunewa ba , bayan an shanyen Ruwan , se a shafa mankadanyar aciki , se a sanyashi a dunduiniyar , asanya safa anaso Yakai awa 3 akafar mutum kafin a wanke.

Post a Comment

Previous Post Next Post