NASIHA GA DALIBAI MATA 0015Kiyi kokari karki zamanto mai duhun kai akan abinda ya shafi mai yake kai wa yana dawo wa a duniya, zamanto war ki mai addini, mai kamun kai mai mutunci, mai neman ilimin addini, ba yana nuna shike nan ki bar kanki a tukunya ba, ana so mace ta zamanto wayeyya, dole ya zamanto kina da fahimta ta rayuwa, mai yake zuwa mai yake dawo wa ya ake yin dabarbarun kaza, yaya mace za tai a gidan ta, idan matsala tazo ya zanyi inyi maganin ta, ya zanyi in tarbiyyanci 'ya 'ya,

NASIHA GA DALIBAI MATA 0015

Kiyi kokari karki zamanto mai duhun kai akan abinda ya shafi mai yake kai wa yana dawo wa a duniya, zamanto war ki mai addini, mai kamun kai mai mutunci, mai neman ilimin addini, ba yana nuna shike nan ki bar kanki a tukunya ba, ana so mace ta zamanto wayeyya, dole ya zamanto kina da fahimta ta rayuwa, mai yake zuwa mai yake dawo wa ya ake yin dabarbarun kaza,  yaya mace za tai a gidan ta, idan matsala tazo ya zanyi inyi maganin ta, ya zanyi in tarbiyyanci 'ya 'ya, 

Karki zamanto kin rufe kanki firr in ana yin abu sai dai kina kallo kamar ana yin remose,  ana fadan  wasu formulas da ke ba ki da fahimta akan su,  ana so mace ta zamanto wayeyya  a abinda yake kaiwa yana komowa a duniya,  da wannan ne in ta hada da abinda ya shafi addini sai ya zamanto mata jagora,,  ya zamanto ta samu rariya ta tace alkhairi  da sharri na duk abinda zai zo a duniya. 

Shiekha zainab ja'afar mahmud
Jazakhillah khairan.

Post a Comment

Previous Post Next Post