Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa:🍀🍀🍀

Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa:
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa 
Zaki nemi wadannan abubuwa kamar haka;
1- Garin alkama
2- Garin sha’ir
3- Garin farar shinkafa
4- Garin nikaken dabino
5- Nonon akuya

Bayani :Zaki nemi Wadannan kayan ki hadasu guri guda tare da nonon akuya suyi kwana uku a jike sai a dafa bayan an dafa sai dunga diba ana zuba wani nonon akuya a ciki dafafan hadin ana sha.

Wannan hadin ne na larabawan kasar yerman wanda suke kira da suna (ahmubasshara)

Gargadi: idan mace ko namiji sun san basa kusa da juna kar su sha.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike mijiYadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa:
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa 
Zaki nemi wadannan abubuwa kamar haka;
1- Garin alkama
2- Garin sha’ir
3- Garin farar shinkafa
4- Garin nikaken dabino
5- Nonon akuya

Bayani :Zaki nemi Wadannan kayan ki hadasu guri guda tare da nonon akuya suyi kwana uku a jike sai a dafa bayan an dafa sai dunga diba ana zuba wani nonon akuya a ciki dafafan hadin ana sha.

Wannan hadin ne na larabawan kasar yerman wanda suke kira da suna (ahmubasshara)

Gargadi: idan mace ko namiji sun san basa kusa da juna kar su sha.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji

Post a Comment

Previous Post Next Post