Home YADDA AKE HADIN YAYAN HULBA DON MAGANCE TUSAN GABAN MATA.ZA ASAMI KAYAN HADI KAMAR HAKA:-Yayan hulba. December 10, 2023 0 YADDA AKE HADIN YAYAN HULBA DON MAGANCE TUSAN GABAN MATA.ZA ASAMI KAYAN HADI KAMAR HAKA:-Yayan hulba. Gishiri kadan.Ganyan magarya.Bagaruwa.Sai ki hadesu wuri Daya kana atafasa sosai kana atsiyaye irinka Sha Ana Kuma zama aciki har natsawon minti 15.Insha Allah anwara ka. Facebook Twitter