YADDA AKE MAGANCE WANNAN CIWON.Uric acid Wannan ciwo ne Wanda inyarika yana taba Quda kadan daga cikin alamunsa shine

YADDA AKE MAGANCE WANNAN CIWON.

Uric acid Wannan ciwo ne Wanda inyarika yana taba Quda kadan daga cikin alamunsa shine:--
Yanwan ciwon gabubi.
Ciwon gwiwa,da baya.
Ciwon dunduniya da rashin juriyar tsawuwar sallah.
Yawan haki bayan Yar tafiya kadan.
Kaji kafadar ka kamar andura maka kaya.
Yana kashe Sha awar jima I.
Ciwon tsokokin jiki.
Yawan gajiya akankoni aiki, kaji kamar kana ulcer.

Wanda ayau Mafi yawan tsofarfin mu duk suna dashi kamar ciwon kafafu, Rashi tafiya da sauran su.

Kuma yana warkar da ciwon Mamoniya da Asima indai ana Sha insha Allah.

Yadda za ayi shine:-
Asamo silin ganyan mangoru awanke da gishiri guda 7 sai asa ruwa 1 little wato pure water 2 atafasa sosai kana atsiyaye irinka Sha safe da dare 🌃

Yana daidaita sugar ajikin mutum.

Ana busar da shi adake su arinka zuba cukali 2 acikin tafashanshan ruwa bayan minti 10 sai Sha da safe da Rana da Dare Dan narkar da Tsikuwar Quda (kidney stones)Asami lfy da Ikon Allah.

Yana Kuma Kone kitse mara kyau a jiki.wato yana rage tunbi Amma fa sai anbar da anci abinci akwanta haka Shan ruwan sanyi bayan cin abinci,sai ayita Shan ruwan ganyan mangoru.

Kana Kuma duk maifama da wancan matsalar ta uric acid to sai yakiye Wannan abubuwan:-

Cin Naman sa.
Cin kifi.
Cin Naman rago.
Cin Wake.
Cin Quda.
Cin Hanta
Sai bayan YAgama magani sai yacisu shima sama sama.

To insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah.

Post a Comment

Previous Post Next Post