Amfanin Bawon Leman Zaki A Jikin Dan’dam:

Amfanin Bawon Leman Zaki A Jikin Dan’dam:

🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊

Nan gaba idan ka sha lemu kuma ka je zubar da bawon, ka tuna amfanin abun da kake shirin zubarwa.

Bawon lemun da ake zubarwa suna da sinadari da amfanin da zai kawo wa jikin da’Adam ci gaba mai kyau.

Bayan amfanin sinadarin bitamin C da ake samu daga jikin lemu, bawon na da ikon gyara huhu yana kuma taimakawa gurin yaki da guba da zai iya kawo matsala ga huhu.

Lemu na dauke da sinadari masu gyara jiki sosai da kuma sa jiki aiki yanda ya dace. Bawon lemu na dauke da wani sinadari mai karfi da ake kira da Flabanones; suna kuma taimakawa gurin rage lalacewa ta hanyar hada abu da iskar da ake shaka.

Sinadarin bitamin C da lemu ke dauke da shi, yana taimakawa gurin gyara kalar jiki.

Yana kara wa fata haske da sheki.

Za ka iya busar da bawon lemu, ka hada da zuma da madarar youghort ka shafa a fuska, yana gyara fatar fuska sosai.

Ana kuma amfani da shi gurin kara hasken hakori, domin yana dauke da sinadarin dd-limonene, da yake cire dattin hakori. Ya na kuma taimakawa gurin cire dattin sigari a hakori.

Suna kuma taimakawa gurin dauke wari, ta hanyar kona busashen bawon lemu.

Yana kuma ba da kamshi mai ni’ima da dadi

10 Benefits of Sweet Orange Essential Oil:

Essential oils have a vast range of uses, ranging from use incleaning products, helping improve skin conditions and fighting illness. One of the most popular of these oils is sweet orange which has a wide array of natural health benefits as follows.

1. Improves digestion and helps to relieve constipation.

2. Nourishes dry, irritated and acne-prone skin when mixed with a carrier oil and applied as a cream.

3. Promotes a feeling of happiness and warmth when used in aromatherapy.

4. Helps to eliminate toxins from the body.

5. Helps in stimulating lymphatic action to promote balance in water processes and detoxification of the body.

6. Contains all-natural antimicrobial properties. In one 2009 study published in the International Journal of Food and Science Technology, Orange oil was found to prevent the proliferation of E. coli bacteria.

7. Natural remedy for high blood pressure.

8. Has anti-inflammatory properties. Sweet orange is one of several popular anti-inflammatory oils, including lemon, pine and eucalyptus. Orange oil has been shown to be the most effective.

9. Reduces anxiety and boosts mood.

10. Natural anti-depressant. Orange oil has been used as a mild tranquilizer for centuries. As little as five minutes of exposure to diffused orange oil can alter moods and enhance motivation, relaxation and clarity.
🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊

Post a Comment

Previous Post Next Post