AMFANIN KARAS GUDA GOMA .
1,Yana kara karfin gani da kariyar ido.(for sight and eye infections)
2. Yana kare jiki daga saurin kamuwa da ciwon daji (prevents cancer)
3,Yana kara lafiyar fata,yana hana ta tamoji,da garji da kuma kareta daga cutuka (skin diseases)
4,Yana taimakawa dan warkardar ciwon zuciya saboda yana dauke da sinadiran carotenoids(cures heart disease)
5,Yana daidaita sinadiran cholesterol dan yana dauke da alpha carotene da kuma lutein.(normal cholesterol)
6,Yana taimakon hanta (liver) dan fitarda dattin ciki zuwa waje,sannan sinadiran fibres dake a ciki na taimakawa wajen wanke uwar hanji da turo bayan gida.
7.Yana kare cutukan baki da hana rubewar hakora.(it prevents mouth odour and tooth decay)
8.Yana bada kariya dan hana ciwon shanyewar jiki.(helps in cancer prevention)
9.Ana shan ruwan karas dan yana taimakawa wajen fitarda bayan gari mai karfi(yana lausasa bayan gari) (it softens stool )
10.karas na kara hasken ido dan yana da sinadiran vitamin A.
🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕