Maganin Karin Kiba:Barkanmu da wanna lokaci sauda dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musan man daga yan uwa mata don haka yau shafin Alummarhausa bincikensa ya biyo ta bangaren MAGANIN KARIN KIBA.

Maganin Karin Kiba:

Barkanmu da wanna lokaci sauda dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.

Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musan man daga yan uwa mata don haka yau shafin Alummarhausa bincikensa ya biyo ta bangaren MAGANIN KARIN KIBA.

 
Ina fata za'a karanta wannan Darasai a nutse kuma a turawa yan uwa da abokan arzuka ta kafar WhatsApp ko Facebook.

Abubuwan da zaku buka suna hadar da.

 
❛_Waken soya cokali 2
❛_Ridi cokali 2.
❛_Dabino cokali 1
❛_Hulba cokali 1
❛_Gyada dai dai misali.
❛_Madarar garin cokali 5

Yadda zaa hada maganin.

Da farko kusamu waken soya dinku mai kyau (Ku gyarashi sosai a fitar da tsakuwar jikinsa) saiku soyashi har sai ya fara kamshi, saiku sauke shi, bayan yayi sanyi saku dakashi sosai yazama Gari.

Haka zalika kusamu Ridin ku mai kyau (Ku gyarshi yadda zai zama babu wani datti a ciki) shima saiku soyashi yadda ya kamata saiku sauje bayan yayi sanyi saiku dakshi ya zama Gari.

*KARIN KIBA*

Abubuwan da mutum zai dinga ci Idan yanaso Kara kiba:

・ mutum yana gama cin abinci ya kwanta ba tare da ya mike tsaye ba ya tattaka ko da taku 20 ne zuwa da dawowa.

・ shan damammiyar fura da safe da nono mai kauri Kafin aci komai.

・ yawan shan alewa chocolate.

・ yawan shan kayan cocoa a shayi.

・ cin nama mai kitse.
 
・ yawan cin kwai ( egg ).

・ cin farar kaza.

・ yawan shan lemon kwalba ko na kwali ko na gwangwani.

・ rashin motsa jiki.

*IDAN KINASO RAGE KIBA SAI KIN KIYAYE WADANNAN ABUBUWAN KAF SANNA KI RAGE KIBA*

*🛰 AKWAI NATURAL MAI KIBA KOMAI ZATA SHA BA ZATA RAGE BA*

Post a Comment

Previous Post Next Post