Kullum yana Alfahari da matarsa especially idan ana kushe mata, shikuma kullum yaba matarsa yake, haka suka fita sayayyah tare da matarsa a super market, kwatsam sai tayi karo da wani matashi wanda yayita tsiya da ita na zuwa club da wajajen hutawa, ma'ana wajen shan ice cream da shan chocolate

Kullum yana Alfahari da matarsa especially idan ana kushe mata, shikuma kullum yaba matarsa yake, haka suka fita sayayyah tare da matarsa a super market, kwatsam sai tayi karo da wani matashi wanda yayita tsiya da ita na zuwa club da wajajen hutawa, ma'ana wajen shan ice cream da shan chocolate 🍫

Sai tayi kamar bataga wannan matashin saurayin nata ba, shikuma bai san tayi Aure ba, haka yazo yace wance yaya kwana dayawa?

Sai maigidanta ya juyo, sai tayi kamar bata sansa ba, shikuma wannan matashi sai yace yaya ina miki magana kuma kinata basarwa? Kibiya kuɗina kawai, sai mijinta yazo yace malam yaya kasanta ne, sai yace eh sosai ma kuwa, sai yace anya bakayi kuskure ba kuwa? Sai yace masa sunan ta kaza, kuma iyayenta suna kaza, sannan tayi karatu iri kaza, saidai rashin jiran kai, domin nima na nemeta, amma dai mun rabune lokacin da kuɗi ya soma ƙaremin, kuma yanzu ba fada nake nema ba, akwai satane data min, shine nakeso ta biyani kokuma nima na ƙwace wayanta, sai mijin ya tambaya nawane? Shine ya biya. 

Bayan sun dawo gida tace wallahi bata sake jin yabo ko kalmar ILOVEU ba sanda sukayi yakai shekaru 4 da motsi, tace wallahi, idan akwai shawari da zata bawa mata shine su guji iskanci kafin Aurensu, maza kuma kada su sakankance wajen yarda da mata 100 bisa 100, saboda yana wahala mace batayi munafurci ba a rayuwarta, sai wanda Allah ya kiyaye. Muyi sharing domin karantarwar yaje inda akeso!
Ya Ubangiji ka ƙara mana tsoronka da imani 🤲😥

Post a Comment

Previous Post Next Post