🍠🍠🍠ALALAN DANKALI🍠🍠🍠
Shifa dankali anayin Alalan shi nasan wasu sun sani wasu kuma basu saniba to ayi Alalan dankali aji domin abin zai bada citta ahtooo kada ah jibge dankali baayi alala ba kigwada kigani 😁😁😁😏
ABUBUWAN BUKATA
1'Dankali
2_Kwai
3_Attarugu da Albasa da tattasai
4_Spices na curry
5_Maggi gishiri
6_Mai
7_Nama idan da halifa amma
Dafarko zaki sami dankali ki kifere shi saiki dafa idan yadahu saiki maramasa ya kokuma ki daka bayan kin gama ..idan da hali saka nama to saiki tafasa nama ki dakashi saiki zuba cikin dankalin saiki jajjaga tarugu da Albasa kixuba sai kixuba curry da maggi da gishiri kizuba mai saiki fasa kwai kizuba sama saiki jujjuya sosai har saiya hade idan yahade sai kizuba ah leda ko gwangwani kidafa 😋😋😋😋😋
Bye 🤸🤸🤸🤸
Tags:
food