lemon Abarba

*LEMON ABARBA🍍 BY Gloden  KITCHEN👨🏾‍🍳👩🏾‍🍳🍲🍜🍝🍛🥣

Abubuwan hadawa👇🏾
Abarba🍍
Kwakwa🥥
Sugar🫙

Zaki wanke abarbar a gudanta,sai ki yankata (ba tare da an fere ba) bayan kin yanka gunduwa-gunduwa yanda zata iya shiga tukunya,sai ki zuba a tukunyar ki zuba ruwa adadin da kike buqata ki rife ki Dora kan wuta ki dafa,bayan ya tafasa  sosai ki barshi ya Dan huce ki kwashe abarbar ki zuba a blender ki yanka kwakwa ki zuba akai ki makada,k I tace yayi laushi,a saka sugar a juye a jug a saka fridge yayi sanyi ko a saka masa kankarar ruwa. Shikenan an kammala Sai sha😋...

*✍🏾 Gloden kitchen 

Post a Comment

Previous Post Next Post