coconut flakes jallop rice

*COCONUT FLAKES JALLOP RICE BY Gloden KITCHENπŸ‘¨πŸΎ‍πŸ³πŸ‘©πŸΎ‍πŸ³πŸ²πŸ›πŸœπŸπŸ₯£*

Abubuwan hadawaπŸ‘‡πŸΎ
Man gyada
Albasa
Garlic
Ginger
Tomato paste
Chili flakes (barkono)
Sinadarin dandano
Sinadarin kamshi
Chicken seasonings
KwakwaπŸ₯₯
Tafasasshiyar shinkafa
Karas

Zaki zuba man gyada a tukunya,ki saka albasa,garlic da ginger (jajjage) a saka timatir na Leda ko gwangwani a soya su a saka chili flakes,a zuba ruwa a tsayarda ruwan sanwar ,a saka sinadarin dandano,kayan kamshi.tare da chicken seasonings,sai a cire bayan kwakwa a wanke Sai a gogeta a raba2 Sai a zuba rabin a juya a rife ta tafasa Sai a zuba tafasasshiyar shinkafar akai a juya,
A rife idan ta kusa dahuwa,sai a zuba yankakken karas akai da ragowar gogaggiyar kwakwar a juya a rife,sai a barshi kan wuta kadan(low heat),idan ta dahu a kashe wutan. An kammala Sai ciπŸ˜‹.

*✍🏾gloden 

Post a Comment

Previous Post Next Post