flour balls

*FLOUR BALLS BYKITCHEN๐Ÿ‘จ๐Ÿพ‍๐Ÿณ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿพ‍๐Ÿณ๐Ÿง†๐Ÿฒ๐Ÿ›๐Ÿฅฃ๐Ÿœ๐Ÿ*

Abubuwan hadawa๐Ÿ‘‡๐Ÿพ
Kwai2
Sugar 
Gishiri
Fulawa2cups
Yeast
Lawashin albasa
Karas
Sausage(optional)

Da farko zaki yanka lawashin gutsi-gutsi wake daban,caras daban,sausage daban,a samu mazubi mai fadi da tsafta ki fasa kwai aciki,ki saka,fulawa,yeast, sugar ,gishiri,ruwa a kwaba kamar panke(puff-puff) a rife a jiye gefe daya like 1hr ko fiye,bayan nan Sai a saka wadancan veggies da aka yanka akai a juya su hade jikinsu. Sai soya a ruwan mai (deep frying).... Idan yayi golden brown Sai a kwashe da hakan har a kammala.... Sai ci.
Za a iya yin wannan a lokacin iftar,ana iya yinsa domin tarbon baki da dai sauransu.๐Ÿ˜‹.

*gloden 

Post a Comment

Previous Post Next Post