STEW

*STEW*
Abubuwan buqata👇🏾
Nikakken kayan Miya
Albasa
Citta
Tafarnuwa
Curry
Thyme
Gishiri
Kanwa/baking powder
Man gyada

Zaki zuba man gyada a tukunya ki yanka yar albasa ki soya na 1min ki juye nikakken kayan Miya,ki saka baking powder ko kuma kanwa,zakigan kumfar ya taso a saman tukunyar,dik Tsamin timatir ne,sai ki saka tafarnuwa da citta ki dafa sosai har sai ruwan da ke cikin kayan miyan ya ragu (kamar 3/4) Sai ki saka Maggi,curry,gishiri kijuya su hade tare da kayan miyan ki rife,idan ta kusa soyuwa ki yanka albasa akai ki rife ta karasa ,shikenan kin kammala...
✍🏾 Gloden kitchen kitchen👨🏾‍🍳👩🏾‍🍳

Post a Comment

Previous Post Next Post