fruit smoothie

*FRUITS SMOOTHIE🍧🍯🍺*

Abubuwan buqata sun hada da👇🏾
Ayaba🍌
Frozen peaches
Yoghurt🍺
Madarar ruwa🥛
Sweetener/sugar🥃
Strawberries🍇
Kiwis🥝
Abarba🍍

Da farko za a tsaftace wadannan Yayan itacen, a fere su a zuba a fridge su kama jikinsu (su Zama frozen fruits kenan) sai a zuba su a blender,a zuba yoghurt,sweetener/sugar ,a zuba madarar ruwa a markade su suyi laushi sai a nemi jug/glass cup a zuba aciki ,shikenan an kammala wannan FRUITS SMOOTHIE din sai Sha,wannan hadin yana da dadi sosai😋

Allah ya bamu ikon shan ruwa lafiya Ameen.
Gloden kitchen

Post a Comment

Previous Post Next Post