lemon Madarar

*LEMON MASARA🌽 BY Gloden kitchen KITCHEN 👨🏾‍🍳👩🏾‍🍳🍲🍛🍜🍝🥣*

Abubuwan hadawa👇🏾
Masara🌽
Kwakwa🥥
Sugar
Madara
Flavor

Zaki samu danyar masara ki cire ta daga jikinta ki dafa ta tayi laushi,ki sauke daga kan wuta ya huce ki markade ki tace. Ki goge bayan kwakwar ki markade ta ki tace,s ai ki hade ruwan masarar da ruwan kwakwar guri daya ,Sai ki zuba madara(idan ta ruwa ko gari) ki saka sugar,tare da flavor ki juya su hade jikinsu,ki saka a fridge ko a saka kankarar ruwa yayi sanyi a sha😋.
Shikenan an gama wannan lemon masarar.

*✍🏾 Gloden kitchen 

Post a Comment

Previous Post Next Post